An wallafa Mintuna 31 da suka wuce Lokacin karatu: Minti 4 Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohi 19 na Arewacin Najeriya da Babban Birnin Kasar Abuja, da kuma hadin guiwar limaman kiristoci nakarkashin inuwar Ƙungiyar Ecumenical Synods of Bishops, Archbishops, Apostles and Senior Clergy, sun yi watsi da ikirarin Shugaban Amurka, Donald Trump, cewa sojojin Amurka sun