08-Apr-2026
07-Apr-2026
04-Apr-2026
02-Apr-2026
20260408-Yamai
00:00
1x
A halin yanzu dai, duk duniya ta dauki dumi sakamakon yakin da ake yi a yankin Gabas ta Tsakiya bayan kaddamar da hare-haren Amurka da Isra’ila a kan Iran daga ranar 28 ga watan Fabrairun bana, wanda ita ma Iran din ta ce ba za ta sabu ba bindiga a ruwa, ta rungume hannu ta bari a yi mata sakiyar da babu ruwa, inda take kai hare-haren ramakon gayya a kan Isra’ila da kuma sauran wasu cibiyoyi masu alaka da Amurka da ke kasashe makota.
03-Apr-2026
01-Apr-2026
30-Mar-2026
A ranar 8 ga watan Disamban 2025, mujallar wallafa batutuwan ilimi ta kasa da kasa ta Nature ta fitar da jeri mai kunshe da sunayen mutane 10 da suka taimaka wajen kyautata ilimin kimiyya a shekarar 2025. Du Mengran, mai ilimin kimiyyar ma’adinai a cibiyar nazarin kimiyya da injiniya a karkashin teku (IDSSE) wadda ke karkashin cibiyar nazarin kimiyya ta kasar Sin, daya ne daga cikin sunayen.